November 9, 2024

Information reaching Kossyderrickent has it that An kashe kada bayan ya tsere daga gidan namun daji a lokacin da ambaliyar ruwa ta afku a Maiduguri bayan da Dam din Alau ya cika. READ MORE HERE

Ambaliyar ruwa ta tilasta wa dubban mutane barin muhallansu a Maiduguri, babban birnin jihar Borno sakamakon fashewar madatsar ruwa ta Alau.

Rahotanni sun bayyana cewa mutane da dama sun samu mafaka a waÉ—ansu unguwannin da ambaliyar ba ta kai wurin ba bayan da madatsar ruwa ta Alau ta É“alle, bayan cikar da ta yi tsawon mako É—aya.

Wata sanarwa da kwamishinan yaÉ—a labarai na jihar, Farfesa Usman Tar ya fitar a safiyar Talata, ya yi kira ga mutane da su gaggauta tashi daga unguwannin da lamarin ya faru.

Ya ce “Sakamakon mamakon ruwan sama da ake samu a wannan shekara, muna kira ga mutanen da ke zaune kusa da koguna da su tashi nan take domin kare kansu da kuma dukiyoyinsu”.


Discover more from KossyDerrickent

Subscribe to get the latest posts sent to your email.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Discover more from KossyDerrickent

Subscribe now to keep reading and get access to the full archive.

Continue reading